ha_tq/sng/02/10.md

179 B

Menene masoyin ya ke so ta yi da sji?

Yana so ta tashi ta yi yawa da shi.

Menene ya ce ya wuce, menene kuma yace ake kai?

Ya ce lokacin hunturu ya wuce, damina kuma na kai