ha_tq/sng/02/08.md

243 B

Wane kara ne Budurwar ta ji?

Budurwar ta ji karar masoyinta.

Menene ta ce masoyinta ta ce yake yi?

Yana tsalle a kan tsauni da kuma kan kwari?

Menene tace kaunatacen ta yake kama da?

tace masoyin ta na kamada barewa, ko dan batsayi