Budurwar ta na so 'ya'ya mata na mazajen Urshalima su rantse mata cewa baza su katse wa budurwar da saurayinta saduwarsu ba har sai sun gama.