ha_tq/sng/02/05.md

288 B

Menene budurwar ke so ya farfaɗo da ita ko kuma ya wartsakar da ita?

Budurwar na so zabibi da wuri ya farfaɗo da ita kuma apricots ya watsakar da ita?

A ina ne hannunsa saurayin na hagu da na dama na suke?

Hannunsa na hagu a karkashin kan ta, hannunsa na dama kuma ya rungume ta