ha_tq/sng/02/03.md

438 B

Ta yaya matar ta bayyan masoyinta a cikin samari?

Matar ta bayyana masoyinta da itacen apple a cikin itatuwan Jeji.

A ina ne burduwar ta zauna?

Ta zauna a karkashin inuwarsa da farin ciki.

Menene ya ke mata dadi kamar daidai ɗanɗanon ta?

Yayan itatuwasa suna mata dadi daidai da ɗanɗanon ta?

A ina ne Saurayin ta ya kawo ta?

Saurayin ta ya kawo ta wurin liyafa.

Menene tutarsa a kan ta?

Tutarsa a kan ta kaunar ne.