ha_tq/sng/01/16.md

210 B

Menene matar tace ya zaman mata gado?

Ciyawar Lush ya zama mata Gado.

A kan menene matar ta ce aka yi katako da kuma maƙanoni?

An yi katakon da kuma maƙanonin da reshen itace cedar da kuma reshen fir.