337 B
337 B
A ina ne sarkin ke kwance a lokacin da matar ke yiwa kanta magana?
Sarkin na kwance a kan shinfidarsa lokacin da matar ke yi wa kanta magana.
A ina ne masoyinta ya kwana?
Masoyinta ya kwana a kwance a tsakanin nononta.
Ga menene ta ke kwatanta masoyinta?
Tana kwatanta masoyinta kamar tarin furen Henna a gonar inabin En Gedi