ha_tq/sng/01/07.md

135 B

Menene budurwar ta roki masoyin ta?

Ta roke shi a in da ya ke ciyar da dabbobin sa da kuma inda ya ke hutad da dabbabinsa da yamma.