ha_tq/sng/01/05.md

382 B

kamar Menene buduwar ta kwatanta fatar jikin sa?

Ta kwatanta fatar jikinsa na da ɗan duhu amma kyakyawa kamar farfajiyar da ke a Kedar, kamar labulen Sulemanu.

Menene yasa ba ta an wasu mata su kalle ta?

Ba ta so su kalle ta saboda fatar jikinta ya babbake da rana.

Menene yanuwanta suka yi da suka yi fushi da ita?

Yan'uwan budurwar sukan tura ta ta lura da gonakin su