ha_tq/sng/01/01.md

399 B

Wanene marubucin waƙar waƙoƙi?

Sulemanu ne Marubucin waƙar waƙoƙi.

Menene Budurwar ta roƙi masoyinta ya yi mata?

Budurwar ta roƙi masoyinta yayi mata sumba da sumbar bakinsa.

Menene Budurwar tace yafi ruwan inabi?

Budurwar tace kaunar masoyinta ta fi ruwan inabi.

Menene buduwar tace sunan masoyin ta ya yi kama?

Budurwar ta ce sunansa ya yi kamar man kamshin da aka tsiyaye.