ha_tq/rut/04/13.md

156 B

Menene yasa sauran matan suka ce Rut ta fiye wa Na'omi yara maza bakwai?

Saboda ƙaunar da Rut ta ke wa Na'omi, kuma saboda Rut ta haifa wa na'omi jika.