Sun shaida ce wa Bowaz ne ya fanshi dukan abinda Elimelek ke da shi har kuma ya haɗa da Ruth a matsayin matarsa.