ha_tq/rut/04/03.md

199 B

Menene Bowaz ya fara ce ma ɗayan ɗan'uwan da ya fi kusa da su zai fansa idan yana so?

Ya ce masa ya fanshi Gonar Elimelek.

Menene amsar ɗan'uwan da ya fi kusa da su?

Ya ce "zai fanshe ta."