ha_tq/rut/03/14.md

235 B

Menene ya sa Ruth ta bar masussuka da sauri kafin wani ya gane ta?

Saboda Bowaz ya ce kar ta bari wani ya sani da cewa ta zo masussuka.

Wace kyauta ce Bowaz ya ba Ruth kafin ta bar Masussuka?

Ya bata kyautar Sha'ir tiya shida .