ha_tq/rut/03/12.md

321 B

Menene abin da ya hana Bowaz ya yi wa Ruth abin da dangi ke yi nandanan?

Saboda akwai wani dangin su wanda ya fi shi kusa da su.

Ta yaya ne Bowaz zai yi ya san wanda zai cika haƙin ɗan'uwa ga Ruth.

Idan shi ɗan'uwana da ya fi kusa da ku ba zai cika hakin ɗan'uwa ba to Bowaz zai cika haƙin ɗan'uwa a kan ta,