ha_tq/rut/03/10.md

181 B

Menene yasa Bowaz ya roƙi albarka wurin Yahweh domin Rut?

Saboda Ruth ta bi Bowaz ba matashi ba.

Menene Bowaz ya ce za a kan bukatar Ruth?

Ya ce zai yi dukan abin ta roƙa.