ha_tq/rut/02/23.md

136 B

Menene Rut ta yi har zuwa karshen kakar sha'ir?

Ta yi kala tare da yanmatan da ke aiki a gonar Bowaz kuma ta yi zama tare da Na'omi.