ha_tq/rut/02/10.md

356 B

Bayan ta sami tagomashin da kuma Umurnin, wace tambaya ne Ruth ta yi wa Bowaz?

Ta tambaye shi,"menene yasa na sami tagomashi a idon ka?"

Wane abu mai kyau ne Ruth ta yi da Bowaz ya ji?

Ya ji da cewa Ruth ta bar gidanta , ta biyo Na'omi.

A karƙashin ikon wanene Bowaz ya ce Ruth ta sami kariya?

Ruth ta sami Kariya a ƙarƙashin ikon Yahweh ne?