ha_tq/rut/02/01.md

203 B

Wace dangantaka ce a tsakanin mijin Na'omi da Bowaz?

Su yan'uwan juna ne.

Kamar ta je ƙala a rana ta farko, wanene Ruth ta ce za ta bi tayi ƙala?

Za ta bi duk wanda ta sami tagomashi a wurinsa.