ha_tq/rom/16/25.md

232 B

Wani asiri ne wadda ke a ɓoye tun fil'azal da Bulus ke shelawa yanzu?

Yanzu Bulus na wa'azin bayyanuwae bisharar Yesu Almasihu.

Menene dalilin wa'azin da Bulus ke yi?

Bulus na wa'azin biyayya na bangaskiya a cikin Al'ummai.