ha_tq/rom/16/19.md

285 B

Wani hali ne Bulus na so masu bi su nuna wajen nagarta da mugunta?

Bulus na so masu su kasance da hikima wajen nagarta, ya kuma ba ruwansu da mugunta.

Menene Allah mai ba da salama zai yi ba da jimawa ba?

Allah mai ba da salama zai tattaka Shaiɗan a karkashin kafafun masu bi.