ha_tq/rom/16/06.md

133 B

Wani abu ne Andaranikas da Yuniyas suka fuskanta tare da Bulus a baya?

A baya, Andaranikas da Yuniyas na tare da Bulus a kurkuku.