ha_tq/rom/16/03.md

213 B

Menene Bilkisu da Akila suka yi wa Bulus a baya?

A baya, Bilkisu da Akila sun kasai da ransu domin Bulus.

A wani wuri ɗaya ne masu bi suna haduwa a Roma?

Masu bi a ROma da haduwa a gidan Bilkisu da Akila.