ha_tq/rom/15/30.md

4 lines
113 B
Markdown

# Daga wurin wanene Bulus na so a cece shi?
Bulus na so a cece shi daga waɗanda suke rashin biyayya a Yahudia.