ha_tq/rom/15/24.md

260 B

Ina ne Bulus na shirin tafiya da zai sake samun damar zuwa ƙasar Roma?

Bulus na shirin tafiya zuwa Andalus, ta wannan ne zai samu damar zuwa Roma.

Me ya sa yanzu Bulus na tafiya Urshalima?

Yanzu Bulus na tafiya Urshalima ne domin yi wa masu bi hidima.