ha_tq/rom/15/13.md

142 B

Menene Bulus ya ce masu bi za su iya yi ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki?

Masu bi zasu cika da murna da salama, za su kuma kasance da aminci.