ha_tq/rom/15/10.md

146 B

Menene nassoshi suka faɗa cewa Al'ummai za su yi domin jinkan Allah a gare su?

Nassoshin sun ce Al'ummai zasu yi murna su kuma yabe Ubangiji.