ha_tq/rom/15/03.md

272 B

Wani misaline Bulus ya bayar game da wadda baya zama domin kansa, sai dai yi wa wasu hidima

Almasihu bai yi rayuwa domin kanshi ba, sai dai yi wa wasu hidima.

Menene ɗaya daga cikin dalilan da ya sa aka rubuta nassi a baya?

An rubuta nassi a baya domin umurninmu.