ha_tq/rom/15/01.md

208 B

Wani hali ne Masu bi da banskiyarsu na da ƙarfi yakamata su nuna waɗanda suna da rarraunar bangaskiya?

Masu bi da suke ƙarfafa su ɗauki nauyin waɗanda suke rarrauna cikin bangaskiya domin su gina su.