ha_tq/rom/13/03.md

292 B

Menene Bulus ya ce masu su yi domin kasance cikin rashin tsoron masu mulki?

Bulus ya ce masu bi su aikata abu mai kyau don haka ba za su ji tsoron masu mulki ba.

Wani iko ne Allah ya ba masu mulki domin kyautatta zama?

Allah ya ba masu mulki iko su yiƙe takobin hukunta masu mugunta.