ha_tq/rom/12/14.md

193 B

Yaya masu bi za su bi da masu tsananta musu?

Masubi su sa wa masu tsananta musu albarka ba la'ana ba.

Yaya masubi za su bi da kaskantattun mutane?

Masu bi su karɓe kaskantattun mutane.