ha_tq/rom/12/06.md

127 B

Menene kowani mai bi zai yi da baiwar da Allah ya ba shi?

Kowani mai bi ya yi amfani da baiwar sa gwargwadon bangaskiyarsa.