ha_tq/rom/12/04.md

137 B

Ta yaya dangantakar masu bi da yawa ya ke a cikin Almasihu?

Masu bi jiki ɗaya ne cikin Almasihu, kuma kowanne gaɓar ɗan'uwansa ne.