ha_tq/rom/12/01.md

292 B

Menene ibada ta ruhaniya na masu bi zuwa ga Allah?

Ibada ta ruhaniya na masu bi shi ni miƙa jiki hadaya rayayyiya ga Allah.

Menene hankalin da ya sãke na sa mai bi ya iya yi?

Hankalin da ya sãke na sa mai bi ya san abu mai kyau, abun karɓa, da kuma cikaken abin da Allah ya ke so.