ha_tq/rom/11/28.md

171 B

Da duk rashin biyayyarsu, menene ya sa Allah ya ci gaba da ƙaunar Isra'ilawa?

Allah ya ci gaba da ƙaunar Isra'ilawa domin kakaninsu, kuma kirar Allah ba ya canja wa.