ha_tq/rom/11/23.md

183 B

Menene Allah zai iya yi da rassan asalin idan ba su ci ga ba a cikin rashin bangaskiya ba?

Allah zai iya kafa rassan asalin a itace zaitun in ba su ci gaba a rashin bangaskiya ba.