ha_tq/rom/11/13.md

158 B

A ƙwatancin Bulus da tushin itacen zaitun da rassan jeji, wanene tushin kuma wanene rassan jeji?

Tushin ita ce Isra'ila. rassan jeji kuma su ne Al'ummai.