ha_tq/rom/11/11.md

218 B

Wani sakamako ne ceton Al'ummai ya ke da shi a kan Isra'ilawa?

Ceton Al'ummai zai ta da fushin kishi a gare Isra'ilawa.

Wani abu mai kyau ne ya fito daga kin karɓan bisharar Isra'ilawa?

Ceto ya zo ga Al'ummai.