ha_tq/rom/11/06.md

299 B

Su wanene a cikin Isra'ilawa suka samu ceto, kuma mai ya faru da sauransu?

Zaɓabu a cikin Isra'ilawa ne suka sami ceto, an kuma taurara sauran.

Menene ruhun da Allah ya bayar na toshen basira ya yi ga waɗanda suka karɓa?

ruhun toshen basira ya hana idonsu gani, kunensu kuma ba ya iya ji.