ha_tq/rom/11/04.md

143 B

Ko Bulus ya ce akwai raguwar Isra'ilawa, in kuma haka ne, ta yaya aka keɓe su?

Bulus ya ce akwai raguwan da aka keɓe domin zaɓen alheri.