ha_tq/rom/10/20.md

4 lines
146 B
Markdown

# Menene Allah ya gani da ya miƙa hannunsa ga Isra'ila
Da Allah ya miƙa hannunwansa ga Isra'ila, ya ga jama'a marasa biyayya da masu tsayayya.