ha_tq/rom/10/19.md

152 B

Ta yaya Allah ya ce zai sa Isra'ila ta fusata da kishi?

Allah ya ce zai sa Isra'ila ta fusata da kishi ta wurin bayyana ga waɗanda basu fahimta ba.