ha_tq/rom/10/08.md

282 B

Ina kalmar bangaskiyar da Bulus ke shela?

Kalmar bangaskiya na kusa, a baki da kuma cikin zuciya.

Menene Bulus ya ce mutum ya yi domin samun ceto?

Bulus ya ce lalle ne mutum ya amince da bakinsa Yesu Ubangiji ne, ka kuma gaskata a zuciya cewa Allah ya tashe shi daga matatu.