ha_tq/rom/09/22.md

386 B

Menene Allah ya yi da waɗanda ya shirya domin hallaka?

Allah ya haƙura, matuƙar haƙuri da waɗanda aka shirya domin hallaka.

Menene Allah ya yi da waɗanda aka shirya domin ɗaukaka?

Allah bayyana masu yalwar ɗaukakarsa .

Daga wane mutane ne Allah ya kira waɗanda ya na nuna masu jinkai?

Allah ya kira daga cikin Yahudawa da al'ummai tare waɗanda ya nuna masu jinkai.