ha_tq/rom/09/19.md

155 B

menene amsa Bulus zuwa waɗanda suke tambaya cewa Allah na da adalci domin yana ganin laifin mutane?

Bulus ya ce, "Wane ne kai ka yi jayayya da Allah?"