ha_tq/rom/09/14.md

281 B

Menene dalilin kyautar Allah na rahama da tausayi?

Zaɓen Allah ne dalilin kyautarsa na rahama da tausayi.

Menene ba dalilin kyautar Allah ba na rahama da tausayi?

Dalilin da ya kawo kyautar Allah na rahama da tausayi ba ya a zaɓe ko ayyukan mutumin da ke karɓar kyautan.