ha_tq/rom/09/08.md

211 B

Su wanene ba a kirga su a matsayin 'ya'yan Allah?

'Ya'yan mutumtaka ba a kirga su a matsayin 'ya'yan Allah.

Me ake kirga a matsayin 'ya'yan Allah

'Ya'yan alkawari ne ake kirga su a matsayin 'ya'yan Allah