ha_tq/rom/08/37.md

301 B

Ta yaya masubi suke zama masu nasara a kan tsanani, ko mutuwa?

Masubi sun zarce masu nasara ta wurin shi wanda yake ƙaunar su.

Menene tabbacin Bulus cewa ba wani irin halitta da zai iya wani abu ga masu bi?

Bulus na da tabbacin cewa ba wani halitta da zai iya raba masu bi daga ƙaunar Allah.