ha_tq/rom/08/31.md

183 B

Ta yaya masubi suke sani cewa Allah zai ba su dukka komai hannu sake?

Masu bi sun san cewa Allah zai zai ba su dukka komai hannu sake domin ya ba da Ɗansa a madadin masubi dukka.