ha_tq/rom/08/26.md

133 B

Menene Ruhun shi kanshi yake yi domin taimakon tsarkaka a raunin su?

Ruhun da kan shi na roƙo a madadin tsarkaka ta nufin Allah.